SpotifyToMP3
Kwadaitarwa game da Sallolin Farilla guda 5 da kuma kiyayewa akan su da wajabcin Imani da wajabcinsu

Kwadaitarwa game da Sallolin Farilla guda 5 da kuma kiyayewa akan su da wajabcin Imani da wajabcinsu

59:33 · 349 پلے

البم سے ZEE DARUL SUNNAH TV

تفصیل

Karatun Littafin Attarghebu wat tarheeb wanda Imam Khadiy Murtala Nasir yake gabatarwa Kai tsaye daga Masallacin Sultan Bello Kaduna. Darasi na 46 1. *(Kwadaitarwa game da Sallolin Farilla guda Biyar da kuma kiyayewa akan su da wajabcin Imani da wajabcinsu)* Malami:- Imam Khadiy Murtala Nasir

آپ کو یہ بھی پسند آ سکتے ہیں