SpotifyToMP3
Ali-Imran: Lecture 114 - Prof. Sani R/lemo

Ali-Imran: Lecture 114 - Prof. Sani R/lemo

IlmQS... · 54:36 · 10,157 plays

From the album Hausa Tafseer

Description

Tafsirin Surah Âl-`Imrân:Darasi Na 114[Surah Āli-ʿImrān: 164]{ لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ }*Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)*2-2-144817-07-2026​ Yadda duniya ta kasance kafin aiko Annabi (S.A.W).​ Gazawar addinin Yahudanci da Nasaranci da Budanci da Barhamanci wurin kadaita Allah da bauta.​ Yadda Larabawa suka kasance game da addini kafin zuwan addini.​ Yadda daular Rumawa ta kasance na lalacewa a wannan lokacin ​ Yadda daular Sasaniya ta Iranawa ta kasance a wannan lokacin.6. Yadda daular Indiya ta Turawa suka kasance cikin duhun jahilci a wancan lokacin

More By IlmQS...

You May Also Like