
ZANGA-ZANGA FITO NA FITO DA SHUGABANNI BAYA KAWO ALHERI
13:33 · 25.986 diputar
Dari album Wa'azi da Hausa
Deskripsi
HUDUBAR JUMA'A DAGA MASALLACIN ALFURQAN KANO 26/2/1442 16/10/2020 - Dr. Bashir Aliyu Umar Taken Huduba: Zanga-Zanga Da Fito-Na-Fito Da Shugabanni Baya Kawo Alkhairi. Masallatai ba za su rayu ba, ba za a iya bude kasuwanni ba, masu sana'a ba za su samu yin sana'arsu ba, idan wannan al'amari na zanga-zanga da fito na fito da shugabanni ya dore. Yayin da ake kira ga al'umma da su yi biyayya ga jagorori, to su kuma shugabanni yana da kyau su tsaya su ga sun sauke amanar da aka dora musu. Maslahar aminci da kwanciyar hankali shi ya fi akan a kawar da masu mulki da fitintinun zanga-zanga. Shugaba inuwar Allah ne a bayan kasa, mu yawaita addu'a sannan mu dauki matakai, babba a cikin matakan shi ne mu koma ga Allah SWT sannan mu yi bakin kokarinmu wajen gyara kuskure a tsakaninmu. Annabi ya ce idan kaga ana munkari to ka canja shi da hannunka (masu mulki kenan) Idan fitina ta barke, masu mulki da masu jan ragamar al'umma ba za su iya Manzon Allah yace mu nemi tsarin Allah daga fitunu na fili da na boye. Ana yawaitawa shugabanni addu'a domin idan suka mike abubuwan al'umma za su gyaru kuma za a samu nutsuwa. Muna kira ga shugabanni da su sani Manzon Allah yace mulki wulakanci ne da kaskanci a ranar Alqiyama. Sayyadina Umar yana tsoron wata akuya ta bata ta wani daga cikin wadanda yake mulka, ba don komai ba sai don kar Allah ya tambaye shi. Allah zai ya tambayi shugabanni, muna musu addu'a Allah ya dora su akan daidai. Muna barranta ga Allah da abubuwan da suke yi na zalunci ba ma tare dasu, amma muna tare da su a abubuwansu na daidai. Kuma muna musu addu'a Allah ya shirye su ya yi riko da hannunsu. Allah ya daidaita mana al'amuranmu. Amin
Mungkin Kamu Suka
- 1
AlbumTHE REAL DE RANCÉ: ILLUSTRIOUS PENITENT AND REFORMER OF NOTRE DAME DE LA TRAPPE
8.089 diputar
- 2
AlbumPeaceful Teaching: Promoting Voluntary Learning Within The Compulsory School System
349 diputar
- 3
AlbumPBL
9.066 diputar
- 4
AlbumLowell Radio
Lowell · 4.892 diputar
- 5
AlbumSakura Park
Ghost of Rucker · 9.048 diputar
- 6
AlbumMoments
Shadd · 6.934 diputar
- 7
AlbumExtinction
Dr. Nowt · 5.832 diputar
- 8
Albumlook death in the eyes and spit
Thorn Tire · 7.736 diputar
- 9
AlbumFLASHDRIVE '23
LANDEN · 9.157 diputar
- 10
AlbumML (En Vivo)
Mismo Legado · 3.582 diputar
- 11
AlbumLily Hain
Lily Hain · 8.925 diputar
- 12
Albumkinan
kinan · 7.018 diputar