
FULL VIDEO Janaiza da Binne Jasadin Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi RTA. ALLAH ya kara yadda ds
16:16 · ٢٬٤٤٢ استماع
من الألبوم Sheikh Dahiru Usman Bauchi
الوصف
FULL VIDEO Janaiza da Binne Jasadin Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi RTA. ALLAH ya kara yadda dashi Amin An Sallaci ruhin maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi innalillahi wa'inna ilaihirrajiun 😭 _البَائِيّةُ المرْثَاةُ لِلطّاهِرُ الْأَنْسَابُ وَتَرْجُمَان الْقُرْآنِ_ بسم الله الرحمن الرحيم وصلى الله على النبي الكريم أَتَى مَا أَتَى وَالمَوتُ حَقّا يُقَلّبُ سَبِيلٌ إلَى الرّحْمَنُ حَتْمٌ وَلَا رَيْبُ Abinda yazo lallai yariga yazo hakika mutuwa Yana jujuyawa,mutuwa hanya ce izuwa ga ubangiji Ar Rahman lalle babu kokonto أتى ما أتى وَالْعَيْنُ دَمْعُ يُرَقْرقُ وَ قَلْبِيَ مَمْلُوءٌ بِحُزْنٍ مُعَذّبُ Abinda yazo yazo ga idanuwa hawaye suna ta zuba, zuciyana tana cike da damuwa Mai azabtar wa فَمَا مَاتَ مَن أَحْيَا الظّلاَمِ وَيَقْرَأُ كِتَابُ عَزِيزٌ مِنْ عَزِيزٍ مُرَغّبُ Wanda ya raya dare Yana karanta, Littafin ALLAH(Al'qur'ani )mabuwayi daga ubangiji mabuwayi Kuma Abar kwadaitarwa hakika Bai mutu ba بَكَتْ أَرضُ بَوثىِ إٍفْرِيقِيَا وَأَهْلُهَا بِفَقْدِ مُرَبىّ الْقَومِ فِيهَا فَيُحْسَبُ Garin Bauchi, Africa da ahalin cikin ta sunyi kuka,darashin Mai tarbiyantar da mutani acikin ta balle alissafa فَمَا مَاتَ مَن أَحْيَا الشّرِيعةُ سَالِكاً وَمَنْ عَاشَ لِلْقُرْآنِ يَتْلُوا وَيُكْتَبُ Wanda ya raya Shari'ar musulunci Mai tsarki Yana shigan hanyarta hakika Bai mutu ba,haka Wanda ya rayu Yana karanta Al'qur'ani Kuma Yana rubutata وَأَعْنِى بِهِ صَوْتُ الشّرِيعَةُ طَاهِرُ هُوَ الطّاهِرُ الْعُثْمَانُ شَيخِى مُحَبّبُ Wanda nake nufi shine Sautin Shari'ar musulunci Mai tsarki,shine Sheikh Dahiru Usman shehina abun So سَلاَمِى عَلَى سِرّ الطّهُورِ وَطَاهِرُ طَهِيرٌ لِسَانُ الْفَيْضَةِ الشّيْخِ وَاهِبُ Aminci sutabbata ga sirrin tsarki Kuma Mai tsarki,Mai tsarki Harshen Faidhan Shehu Ibrahim inyass R.T.A Kuma Mai baiwa سَلاَمِى عَلَى بَابِ الطّهُورِ وَمَاهِرُ وَقَدْ عَاشَ لِلْقُرآنِ يَخْدُمُ يَكْتُبُ Aminci sutabbata ga kofar tsarki Kuma kwararre,hakika ya rayu Yana hidima ga Al'qur'ani Yana rubutata سلامى على غَيْثِ الطّهُورِ وَطَاهِرُ وَأنّكَ فِي رَوْضِ الْجِنَانِ
قد يعجبك أيضاً
- 1
ألبومFinna
Finna · ٥٬٠٧٠ استماع
- 2
ألبومWarren Saada
Warren Saada · ٣٬٩٤٣ استماع
- 3
ألبومTammy Lee
Tammy Lee · ٧٬٨٨٦ استماع
- 4
ألبومHome Invasion
B£NNY · ٣٬٢١٢ استماع
- 5
ألبومRafciu Gajewski
Rafciu Gajewski · ٩٬٦٨٦ استماع
- 6
ألبومSoftware Hellhole
Berlin Psycho Nurses柏林護士 · ٨٬٧٣٧ استماع
- 7
ألبومRckn by Myself EP (Extended Edition)
The Ger-Man · ٨٬٤٧٨ استماع
- 8
ألبومHerbie Strange
Herbie Strange · ٣٬٨٧٠ استماع
- 9
ألبومSTORYTELLER
Carson Cook · ٧٬٩٧٦ استماع
- 10
ألبومGodsEgo
GodsEgo · ٢٬٧٩٠ استماع
- 11
ألبومAu rythme de ma Foi
Au rythme de ma Foi... · ٧٬٩٧٩ استماع
- 12
ألبومThe Official Game of Thrones Podcast: House of the Dragon
HBO... · ٣٤٩ استماع